Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 3:8 - Littafi Mai Tsarki

8 Da tsakar dare, sai mutumin ya farka a firgice, ya juya, sai ga mace kwance a wajen ƙafafunsa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Da tsakar dare sai wani abu ya firgitar da mutumin, ya kuwa juya sai ya tarar da mace kwance a ƙafafunsa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 3:8
2 Iomraidhean Croise  

Sa'ad da Bo'aza ya ci ya sha yana cikin jin daɗi, sai ya je ya kwanta kusa da tsibin tsabar sha'ir. Sa'an nan Rut ta tafi a hankali, ta buɗe mayafin da ya rufa da shi wajen ƙafafunsa, ta kwanta a ciki.


Ya ce, “Wace ce?” Sai ta amsa, “Ni ce Rut, baranyarka, sai ka rufe ni da mayafinka, gama kai dangi ne na kusa.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan