Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 3:17 - Littafi Mai Tsarki

17 Ta kuma ce, “Ga sha'ir da ya ba ni, gama ya ce, ‘Ba za ki koma wurin surukarki hannu wofi ba.’ ”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

17 ta kuma ƙara da cewa, “Ya ba ni waɗannan mudu shida na sha’ir, yana cewa, ‘Kada ki koma wurin surukarki hannu wofi.’ ”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 3:17
2 Iomraidhean Croise  

Lokacin da ta zo wurin surukarta, sai surukarta ta ce mata, “'Yata, ina labari?” Sai ta faɗa mata dukan abin da mutumin ya faɗa mata.


Sai surukarta ta ce, “Ki jira dai, 'yata, har ki ga yadda al'amarin zai zama, gama mutumin ba zai huta ba, sai ya daidaita al'amarin a yau.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan