Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 3:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Lokacin da ta zo wurin surukarta, sai surukarta ta ce mata, “'Yata, ina labari?” Sai ta faɗa mata dukan abin da mutumin ya faɗa mata.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Sa’ad da Rut ta koma wurin surukarta Na’omi ta tambaye ta “Yaya aka yi ’yata?” Sai ta faɗa mata dukan abin da Bowaz ya yi mata

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 3:16
2 Iomraidhean Croise  

Bo'aza ya ce mata, “Kawo mayafinki, ki shimfiɗa shi.” Sai ta shimfiɗa mayafin, ya zuba mata sha'ir ya kusa garwa huɗu ya aza mata a kā. Sa'an nan ta koma gari.


Ta kuma ce, “Ga sha'ir da ya ba ni, gama ya ce, ‘Ba za ki koma wurin surukarki hannu wofi ba.’ ”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan