Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 3:11 - Littafi Mai Tsarki

11 Yanzu dai, 'yata, kada ki damu, zan yi miki dukan abin da kika roƙa, gama dukan mutanen garin sun sani ke macen kirki ce.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Yanzu kuwa ’yata kada ki ji tsoro. Zan yi miki dukan abin da kika roƙa. Dukan ’yan’uwana na gari sun san cewa ke mace ce mai halin kirki.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 3:11
5 Iomraidhean Croise  

Da daren nan Ubangiji ya bayyana gare shi ya ce, “Ni ne Allah na mahaifinka, kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai, zan sa maka albarka in riɓaɓɓanya zuriyarka saboda bawana Ibrahim.”


Matar kirki abar fāriya ce, abar murna ga mijinta, amma idan ta sa shi kunya, ta zama masa kamar ciwo a ƙashinsa.


Wa yake iya samun cikakkiyar mace? Darajarta ta fi ta lu'ulu'ai.


Gaskiya ce, ni dangi na kusa ne, amma akwai wanda yake dangi na kusa fiye da ni.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan