Rut 2:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan Bo'aza ya tambayi baransa da yake shugaban masu girbin, ya ce, “'Yar wace ce wannan?” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20205 Sai Bowaz ya tambayi shugaban masu girbinsa, “Wace yarinya ce wannan?” Faic an caibideil |