Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 2:23 - Littafi Mai Tsarki

23 Sai ta riƙa bin 'yan matan gidan Bo'aza. Ta yi ta kala har aka gama girbin sha'ir da na alkama, tana zaune tare da surukarta, wato Na'omi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Saboda haka Rut ta tsaya kusa da bayi mata na Bowaz don tă yi kala sai da girbin sha’ir da na alkama suka ƙare. Ta kuwa zauna tare da surukarta.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 2:23
11 Iomraidhean Croise  

Rama da sha'ir suka lalace, gama sha'ir ya riga ya nuna, rama kuwa tana huda.


Ɗa mai hikima yakan mai da hankali sa'ad da mahaifinsa yake kwaɓarsa, amma mutum mai girmankai ba ya yarda da kuskurensa.


Ka koya daga wurin masu hikima, za ka zama mai hikima. Yi abuta da wawaye, za ka kuwa lalace.


Bitrus kuwa na ƙasa a filin gida, sai wata baranyar babban firist ta zo.


Kada fa a yaudare ku! “Zama da mugaye yakan ɓata halayen kirki.”


“Sai ku ƙirga mako bakwai, wato ku fara ƙirga mako bakwai ɗin daga lokacin da kuka fara sa lauje don ku yanke hatsinku da suke tsaye.


Haka Na'omi ta koma daga ƙasar Mowab tare da surukarta Rut, mutuniyar Mowab. Suka isa Baitalami a farkon kakar sha'ir.


Sa'an nan Na'omi ta ce wa Rut, “Madalla, 'yata, ki riƙa bin 'yan matan gidansa, kada ki tafi wata gona dabam.”


Wata rana, Na'omi ta ce wa Rut, “'Yata, ya kamata in nemar miki miji don ki sami gida inda za ki huta, ki ji daɗi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan