Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 2:22 - Littafi Mai Tsarki

22 Sa'an nan Na'omi ta ce wa Rut, “Madalla, 'yata, ki riƙa bin 'yan matan gidansa, kada ki tafi wata gona dabam.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Na’omi ta ce wa Rut surukarta, “Zai fi miki kyau, ’yata ki riƙa tafiya da ’yan matansa, domin a gonar wani dabam mai yiwuwa a yi miki lahani.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 2:22
5 Iomraidhean Croise  

Kada ka manta da abokanka, ko abokan mahaifinka. Idan kana shan wahala kada ka nemi taimako wurin ɗan'uwanka. Maƙwabci na kusa yana iya taimakonka fiye da ɗan'uwan da yake nesa.


Mafi kyau cikin mata, ashe, ba ki san wurin ba? Tafi, ki bi garken, Ki samar wa awakinki wurin kiwo Kusa da alfarwan makiyaya.


Bitrus kuwa na ƙasa a filin gida, sai wata baranyar babban firist ta zo.


Rut kuma, mutuniyar Mowab, ta ce, “Banda wannan ma, ya ce mini, ‘Ki riƙa bin barorina, har lokacin da suka gama mini girbin.’ ”


Sai ta riƙa bin 'yan matan gidan Bo'aza. Ta yi ta kala har aka gama girbin sha'ir da na alkama, tana zaune tare da surukarta, wato Na'omi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan