Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 2:21 - Littafi Mai Tsarki

21 Rut kuma, mutuniyar Mowab, ta ce, “Banda wannan ma, ya ce mini, ‘Ki riƙa bin barorina, har lokacin da suka gama mini girbin.’ ”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Sa’an nan Rut mutuniyar Mowab ta ce, “Ya ma ce mini, ‘Ki riƙa bin ma’aikatana sai sun ƙare yin girbin dukan hatsina.’ ”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 2:21
4 Iomraidhean Croise  

Na'omi ta ce wa Rut, “Ubangiji wanda bai daina nuna alheri ga masu rai da marigayan ba, ya sa masa albarka.” Ta ƙara da cewa, “Ai, mutumin, shi danginmu ne na kusa.”


Sa'an nan Na'omi ta ce wa Rut, “Madalla, 'yata, ki riƙa bin 'yan matan gidansa, kada ki tafi wata gona dabam.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan