Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 1:9 - Littafi Mai Tsarki

9 Ya sa kuma ko waccenku ta yi aure, ta sami hutawa a gidan miji.” Sa'an nan ta yi bankwana da su ta sumbace su. Sai suka fashe da kuka,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Bari Ubangiji yă sa kowannenku ta sami hutu a gidan wani miji.” Sa’an nan ta sumbace su suka kuma yi kuka da ƙarfi

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 1:9
8 Iomraidhean Croise  

Don haka ya zo kusa ya sumbace shi. Ishaku ya sansana rigunansa, ya sa masa albarka, ya ce, “Duba, ƙanshin ɗana Yana kama da ƙanshin jeji Wanda Ubangiji ya sa wa albarka!


Yakubu kuwa ya sumbaci Rahila, ya fara kuka da ƙarfi.


Don me ba ka bari na sumbaci 'ya'yana mata da maza na yi bankwana da su ba? Kai! Ka yi aikin wauta.


Ya sumbaci 'yan'uwansa duka, ya yi kuka bisansu, bayan wannan sai 'yan'uwansa suka yi taɗi da shi.


Sai duk suka fashe da kuka, suka rungume Bulus, suna ta sumbantarsa,


suka ce mata, “A'a, mā tafi tare da ke wurin mutanenki.”


Amma a hanya, sai Na'omi ta ce wa surukanta, “Bari ko waccenku ta koma gidan iyayenta. Ubangiji ya yi muku alheri kamar yadda kuka yi mini alheri, ni da marigayan.


Wata rana, Na'omi ta ce wa Rut, “'Yata, ya kamata in nemar miki miji don ki sami gida inda za ki huta, ki ji daɗi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan