Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Rut 1:18 - Littafi Mai Tsarki

18 Da Na'omi ta ga Rut ta ƙudura ta tafi tare da ita, sai ta ƙyale ta.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Sa’ad da Na’omi ta gane cewa Rut ta ƙudura tă tafi tare da ita, sai ta daina nema tă koma.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Rut 1:18
4 Iomraidhean Croise  

Sai suka himmantu ga koyarwar manzanni da tarayya da juna, da gutsuttsura gurasa, da kuma yin addu'a.


Da dai ya ƙi rarrasuwa, muka yi shiru, muka ce, “Ubangiji ya yi yadda ya so.”


A ƙarshe kuma, ku ƙarfafa ga Ubangiji, ga ƙarfin ikonsa.


Su biyu kuwa suka kama hanya har suka isa Baitalami. Da suka isa Baitalami, sai dukan garin ya ruɗe saboda su. Mata suka ce, “Na'omi ce wannan?”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan