Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Obadiya 1:2 - Littafi Mai Tsarki

2 Ubangiji ya ce wa al'ummar Edom, “Zan maishe ki ƙanƙanuwa a cikin sauran al'umma, Za a raina ki ƙwarai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Duba, zan maishe ki ƙarama a cikin al’ummai; za a rena ki ƙwarai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Obadiya 1:2
9 Iomraidhean Croise  

Ubangiji Mai Runduna ne ya shirya wannan! Ya shirya haka ne don ya kawo ƙarshen girmankanta saboda abin da suka aikata, don ya ƙasƙantar da manyan mutanenta.


Gama ga shi, zan maishe ki ƙanƙanuwa cikin al'ummai, Abar raini a wurin mutane.


Za su zama rarraunan mulki a cikin mulkoki. Ba za su ƙara ɗagawa sauran al'umma kai ba. Zan sa su zama kaɗan, har da ba za su ƙara mallakar waɗansu al'ummai ba.


Sa'an nan maƙiyina wanda suke ce mini, “Ina Ubangiji Allahnka?” Zai gani, ya kuma ji kunya. Idanuna za su gan shi lokacin da aka tattake shi Kamar taɓo a titi.


Za a mallaki Edom, Hakka kuma za a mallaki Seyir abokiyar gābanta, Isra'ila za ta gwada ƙarfi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan