Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Nehemiya 3:9 - Littafi Mai Tsarki

9 Kusa da su kuma sai Refaya ɗan Hur, mai mulkin rabin yankin Urushalima, ya yi gyare-gyare.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Refahiya ɗan Hur, mai mulkin rabin yankin Urushalima, ya yi gyare-gyaren sashe na biye.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Nehemiya 3:9
4 Iomraidhean Croise  

Kusa da Refaya kuma, sai Yedaiya ɗan Harumaf ya yi gyare-gyare daura da gidansa. Kusa da Yedaiya sai Hattush ɗan Hashabnaiya ya yi gyare-gyare.


Kusa da su kuma, sai Shallum ɗan Hallohesh mai mulkin rabin yankin Urushalima ya yi gyare-gyare tare da 'ya'yansa mata.


Bayansa kuma Nehemiya, ɗan Azbuk, mai mulkin yankin Bet-zur ya yi gyare-gyare, har zuwa wani wuri daura da kabarin Dawuda, har zuwa haƙaƙƙen tafki da gidan masu tsaro.


Waɗannan Lawiyawa sun yi gyare-gyare a ƙarƙashin shugabancin Rehum ɗan Bani. Kusa da su kuma, sai Hashabiya mai mulkin rabin yankin Kaila, ya yi gyare-gyare domin yankinsa.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan