Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Nehemiya 10:2 - Littafi Mai Tsarki

2-8 sa'an nan firistoci, wato Seraiya, da Azariya, da Irmiya, Fashur, da Amariya, da Malkiya, Hattush, da Shebaniya, da Malluki, Harim, da Meremot, da Obadiya, Daniyel, da Ginneton, da Baruk, Meshullam, da Abaija, da Miyamin, Mawaziya, da Bilgai, da Shemaiya.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 da Serahiya, da Azariya, da Irmiya,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Nehemiya 10:2
7 Iomraidhean Croise  

Sai mai mulki ya ce ba za su ci abinci mafi tsarki ba, sai firist ya shawarci Urim da Tummim tukuna, wato kamar kuri'a ke nan.


Waɗanda suka fara sa hannu a takardar alkawarin, su ne mai mulki, wato Nehemiya ɗan Hakaliya, da Zadakiya,


da Seraiya ɗan Hilkiya, jīkan Shallum. Sauran kakanninsa, su ne Zadok, da Merayot, da Ahitub, mai lura da Haikalin Allah.


Firistoci da Lawiyawa da suka komo tare da Zarubabel ɗan Sheyaltiyel, da Yeshuwa, su ne Seraiya, da Irmiya, da Ezra,


Bayansu kuma Biliyaminu da Hasshub suka yi gyara daura da gidansu. Bayansu kuma Azariya, ɗan Ma'aseya, wato jikan Ananiya, ya yi gyara kusa da gidansa.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan