Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 8:4 - Littafi Mai Tsarki

4 A shekarun nan arba'in tufafinku ba su yayyage ba, ƙafafunku kuma ba su kumbura ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Tufafinku ba su yayyage ba, ƙafafunku kuma ba su kumbura ba a waɗannan shekaru arba’in.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 8:4
6 Iomraidhean Croise  

Ka taimake su a jeji shekara arba'in, Ka ba su dukan abin da suke bukata, Ƙafafunsu ba su kumbura su yi musu ciwo ba.


Shekara arba'in Isra'ilawa suka yi suna cin manna, har suka kai ƙasar da take da mutane, suka ci manna, har zuwa kan iyakar ƙasar Kan'ana.


'Ya'yanku za su yi yawo a jeji shekara arba'in, za su sha wahala saboda rashin bangaskiyarku, har mutuminku na ƙarshe ya mutu a jejin.


Gama Ubangiji Allahnku ya sa albarka a kan dukan ayyukan hannuwanku. Ya kuma san tafiye-tafiyenku cikin babban jejin nan. Ubangiji Allahnku yana tare da ku a shekara arba'in ɗin nan, ba ku rasa kome ba.’


Shekara arba'in na bi da ku cikin jeji. Rigunanku da takalmanku ba su tsufa ba.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan