M.Sh 26:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Sa'an nan firist ya karɓi kwandon daga gare ku ya sa shi kusa da bagaden Ubangiji Allahnku. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20204 Firist ɗin zai karɓi kwandon daga hannuwanku yă sa shi a ƙasa a gaban bagaden Ubangiji Allahnku. Faic an caibideil |