Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 11:3 - Littafi Mai Tsarki

3 da alamunsa, da ayyukan da ya yi a kan Fir'auna Sarkin Masar, da dukan ƙasar,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

3 alamun da ya aikata da abubuwan da ya yi a cikin Masar, ga Fir’auna sarkin Masar da kuma ga dukan ƙasarsa ba;

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 11:3
9 Iomraidhean Croise  

A can ne ya aikata mu'ujizai da al'ajabai, Domin ya hukunta Fir'auna da dukan hukumar ƙasarsa.


Sai Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna,


Ubangiji Allahnku wanda yake tafiya tare da ku, shi kansa zai yi yaƙi dominku kamar yadda ya yi muku a Masar a kan idonku.


da irin abin da ya yi wa sojojin Masar, da dawakansu, da karusansu, da yadda ya sa ruwan Bahar Maliya ya haɗiye su, a sa'ad da suke bin sawunku, da yadda Ubangiji ya hallaka su ƙaƙaf,


Ko kuma, da akwai wani allah wanda ya taɓa ƙoƙarin fitar da al'umma saboda kansa daga cikin tsakiyar wata al'umma ta wurin wahalai, da alamu, da mu'ujizai, da yaƙi, da nuna iko, da babbar razana kamar yadda Ubangiji Allahnku ya yi dominku a ƙasar Masar a kan idonku duka?


Ku tuna kuma da wahalar da kuka gani da idonku, da alamu, da mu'ujizai, da dantse mai iko mai ƙarfi wanda Ubangiji Allahnku ya fito da ku. Haka nan kuma Ubangiji Allahnku zai yi da dukan al'umman nan da kuke jin tsoronsu.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan