Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




M.Sh 1:9 - Littafi Mai Tsarki

9 “A wancan lokaci ne na yi magana, na ce, ‘Ba zan iya ɗaukar nawayarku ba,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

9 A wancan lokaci na faɗa muku cewa, “Ku kaya ne masu nauyi da ni kaɗai ba zan iya ɗauka ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




M.Sh 1:9
5 Iomraidhean Croise  

Kai da jama'an nan da suke tare da kai za ku rafke, saboda abin da kake yi ya fi ƙarfinka, kai kaɗai ba za ka iya ba.


Musa kuwa ya saurari maganar surukinsa, ya yi abin da ya ce duka.


Ni kuwa zan sauko, in yi magana da kai a can. Zan ɗiba daga cikin ruhun da yake cikinka, in ba su. Su kuma za su ɗauki nawayar jama'ar tare da kai, domin kada ka ɗauki nawayar kai kaɗai.


Sai dattawan garin su kama mutumin su yi masa bulala,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan