Mattiyu 9:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yesu kuwa, da yake ya san tunaninsu, ya ce, “Don me kuke mugun tunani a zuciyarku? Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20204 Sane da tunaninsu, Yesu ya ce, “Me ya sa kuke da mugun tunani a zuciyarku? Faic an caibideil |