Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 9:25 - Littafi Mai Tsarki

25 Amma da aka fitar da taron waje, ya shiga ya kama hannunta, sai kuwa yarinyar ta tashi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Bayan an fitar da taron waje, sai ya shiga ciki ya kama yarinyar a hannu, ta kuwa tashi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 9:25
7 Iomraidhean Croise  

Sai ya matso, ya kama hannunta, ya tashe ta, zazzaɓin kuwa ya sake ta, har ta yi musu hidima.


Ya kama hannunta, ya ce mata, “Talita ƙumi”, wato, “Ke yarinya, ina ce miki, tashi.”


Ya kama hannun makahon, ya kai shi bayan gari. Da ya tofa yau a idanunsa, ya ɗora masa hannu, sai ya tambaye shi cewa, “Kana iya ganin wani abu?”


Amma Yesu ya kama hannunsa ya tashe shi, ya kuwa tashi tsaye.


Shi kuwa sai ya riƙe hannunta, ya ta da murya ya ce, “Yarinya, ki tashi.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan