Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 8:30 - Littafi Mai Tsarki

30 Nesa kuma kaɗan akwai wani babban garken alade na kiwo.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Nesa kaɗan da su kuwa akwai babban garken aladu da yake kiwo.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 8:30
10 Iomraidhean Croise  

“Mutane suna yin abin da suka ga dama. Suna kashe bijimi domin hadaya, ko su yi hadaya da mutum. Sukan yi hadaya da ɗan rago, ko kuwa su karye wuyan kare. Sukan miƙa hadaya ta hatsi, ko kuwa su miƙa jinin alade. Suna miƙa turare, ko kuwa su yi addu'a ga gumaka. Suna jin daɗin al'amuran banƙyama a lokacin yin sujada.


Alade yana da rababben kofato, amma ba ya tuƙa, haram ne a gare ku.


“Kada ku ba karnuka abin da yake tsattsarka. Kada kuma ku jefa wa alhanzir lu'ulu'unku, don kada su tattake su, su juyo su kyakketa ku.”


Sai suka ƙwala ihu suka ce, “Ina ruwanka da mu, kai Ɗan Allah? Ka zo nan ne ka yi mana azaba tun kafin lokaci ya yi?”


Sai aljannun suka roƙe shi, suka ce, “In ka fitar da mu, tura mu cikin garken aladen nan.”


To, wurin nan kuwa da wani babban garken alade na kiwo a gangaren dutsen.


To, wurin nan kuwa akwai wani babban garkin alade na kiwo a gangaren dutse, suka roƙe shi ya yardar musu su shiga cikinsu. Ya kuwa yardar musu.


Ba kuma za ku ci alade ba, ko da yake yana da rababben kofato, amma ba ya tuƙa. Haram ne shi a gare ku. Kada ku ci naman irin waɗannan dabbobi, ko ku taɓa mushensu.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan