Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 8:21 - Littafi Mai Tsarki

21 Sai ɗaya daga almajiran ya ce masa, “Ya Ubangiji, ka bar ni tukuna in je in binne tsohona.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Sai wani almajiri ya ce masa, “Ubangiji, da farko bari in je in binne mahaifina.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 8:21
10 Iomraidhean Croise  

Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Mutanen nan suna cewa lokaci bai yi ba tukuna da za a sāke gina Haikalin Ubangiji.”


Kowa ya bar gidaje, ko 'yan'uwa mata, ko 'yan'uwa maza, ko uwa, ko uba, ko 'ya'ya, ko gonaki, saboda sunana, zai sami ninkinsu ɗari, ya kuma gāji rai madawwami.


Yesu ya ce masa, “Yanyawa da ramummukansu, tsuntsaye kuma da sheƙunan, amma Ɗan Mutum ba shi da wurin shaƙatawa.”


Amma Yesu ya ce masa, “Bi ni. Bari matattu su binne 'yan'uwansu matattu.”


Saboda haka, a nan gaba ba mā ƙara duban kowane mutum bisa ga ɗabi'ar jiki kawai, domin ko da yake mun taɓa duban Almasihu bisa ga ɗabi'ar jiki, yanzu ba ma ƙara dubansa haka.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan