Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 8:19 - Littafi Mai Tsarki

19 Sai wani malamin Attaura ya zo ya ce masa, “Malam, zan bi ka duk inda za ka je.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Sai wani malamin dokoki ya zo wurinsa ya ce, “Malam, zan bi ka duk inda za ka.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 8:19
9 Iomraidhean Croise  

Ezra ɗin ya taho daga Babila. Shi malami ne, masanin shari'ar Musa, wadda Ubangiji Allah na Isra'ila ya bayar. Sarki kuwa ya ba shi dukan abin da ya roƙa, gama Ubangiji Allahnsa yana tare da shi.


Haka ma, kowannenku in bai saki duk abin da ya mallaka ba, ba zai iya zama almajirina ba.”


To, ina masu hikima suke? Ina kuma masana? Ina masu muhawwarar zamanin nan? Ashe, Allah bai fallashi hikimar duniyar nan a kan wauta ce ba?


Watakila zan jima a wurinku, ko ma in ci damina, don ku yi mini rakiya duk in da za ni.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan