Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 7:23 - Littafi Mai Tsarki

23 Sa'an nan zan ce musu, ‘Ni ban taɓa saninku ba. Ku rabu da ni, ku masu yin mugun aiki.’ ”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

23 Sa’an nan zan ce musu a fili, ‘Ban taɓa saninku ba. Ku rabu da ni, ku masu aikata mugunta!’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 7:23
11 Iomraidhean Croise  

Ku rabu da ni, ku masu zunubi! Zan yi biyayya da umarnan Allahna.


Ba ka jurewa da ganin mutane masu fāriya, Kana ƙin mugaye.


Ku tafi daga nan, ku masu aikin mugunta! Ubangiji yana jin kukana.


Sai ya amsa ya ce, ‘Hakika, ina gaya muku, ni ban san ku ba.’


Sa'an nan zai ce wa waɗanda suke na hagun, ‘Ku rabu da ni, la'anannu, ku shiga madawwamiyar wuta, wadda aka tanadar wa Iblis da mala'ikunsa.


In dai maigida ya riga ya tashi ya rufe ƙofa, kun kuma fara tsayawa daga waje, kuna ƙwanƙwasa ƙofar, kuna cewa, ‘Ya Ubangiji, buɗe mana,’ sai ya amsa muku ya ce, ‘Ku kam, ban san daga inda kuke ba.’


Shi kuwa sai ya ce, ‘Ina dai gaya muku, ku kam, ban san daga inda kuke ba. Ku tafi daga wurina, dukanku ku masu aikata mugunta!’


Ni ne Makiyayi mai kyau. Na san nawa, nawa kuma sun san ni,


Duk da haka, ƙaƙƙarfan harsashin ginin nan na Allah ya tabbata, hatimin nan kuwa yana jikinsa cewa, “Ubangiji ya san nasa,” da kuma, “Duk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, yă yi nesa da aikata mugunta.”


Waɗanda aka hana shiga birnin kuwa, su ne fajirai, da masu sihiri, da fasikai, da masu kisankai, da masu bautar gumaka, da kuma duk wanda yake son ƙarya, yake kuma yinta.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan