Mattiyu 7:2 - Littafi Mai Tsarki2 Don da irin hukuncin da kuka zartar, da shi za a zartar muku. Mudun da kuka auna, da shi za a auna muku. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20202 Gama da irin shari’ar da kuka yi wa waɗansu, da ita za a shari’anta ku. Mudun da kuka yi awo da shi, da shi za a yi muku. Faic an caibideil |