Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 5:41 - Littafi Mai Tsarki

41 In kuma wani ya tilasta maka ku yi tafiyar mil guda tare, to, ku yi tafiyar mil biyu ma.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

41 In wani ya tilasta ka yin tafiya mil ɗaya, to, tafi tare da shi mil biyu.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 5:41
6 Iomraidhean Croise  

Suna tafiya ke nan, sai suka gamu da wani Bakurane, mai suna Saminu. Shi ne suka tilasta wa ya ɗauki gicciyen Yesu.


In kuwa wani ya yi ƙararka da niyyar karɓe taguwarka, to, ka bar masa mayafinka ma.


Kowa ya roƙe ka, ka ba shi, mai neman rance a wurinka kuwa, kada ka hana shi.”


Sai ga wani mai wucewa, wai shi Saminu Bakurane, uban Iskandari da Rufas, yana zuwa daga ƙauye. Suka fa tilasta masa ya ɗauki gicciyen Yesu.


Suna tafiya da Yesu yake nan, sai suka cafke wani, mai suna Saminu Bakurane, yana zuwa daga ƙauye, suka ɗora masa gicciye, yă ɗauka ya bi Yesu.


Ƙaunar Almasihu a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan