Mattiyu 5:36 - Littafi Mai Tsarki36 Kada kuwa ka rantse da kanka, don ba za ka iya mai da ko gashi ɗaya fari ko baƙi ba. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202036 Kada kuma ka rantse da kanka, domin ba za ka iya mai da ko gashi ɗaya yă zama fari ko baƙi ba. Faic an caibideil |