27 “Kun dai ji an faɗa, ‘Kada ka yi zina.’
“Kada ka yi zina.
Amma mazinaci marar hankali ne, gama hallaka kansa yake yi.
Kada ya kwana da matar maƙwabcinsa don kada ya ƙazantar da kansa.
“Idan mutum ya yi zina, sai a kashe dukansu biyu, wato, shi da mazinaciyar.
“Kun dai ji an faɗa wa mutanen dā, ‘Kada ka yi kisankai, kowa ya yi kisa kuwa, za a hukunta shi.’
“Har wa yau dai kun ji an faɗa wa mutanen dā, ‘Kada ka rantse a kan ƙarya, sai dai ka cika wa'adin da ka ɗaukar wa Ubangiji.’
“Kun dai ji an faɗa, ‘Sakayyar ido, ido ne, sakayyar haƙori kuma haƙori ne.’
“Kun dai ji an faɗa, ‘Ka so ɗan'uwanka, ka ƙi magabcinka.’
“ ‘Kada ka yi zina.