Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 5:21 - Littafi Mai Tsarki

21 “Kun dai ji an faɗa wa mutanen dā, ‘Kada ka yi kisankai, kowa ya yi kisa kuwa, za a hukunta shi.’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

21 “Kun dai ji an faɗa wa mutanen dā cewa, ‘Kada ka yi kisankai; kuma duk wanda ya yi kisankai za a hukunta shi.’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 5:21
19 Iomraidhean Croise  

Ta ce, “A dā sukan ce, ‘A nemi shawara a Abel,’ gama a can ake raba gardama.


Sai ya naɗa alƙalai a ƙasar, a dukan biranen Yahuza masu kagara, birni birni.


“Kada ka yi kisankai.


Biranen za su zamar muku mafaka daga hannun mai bin hakkin jini, don kada a kashe mai kisankai tun bai riga ya tsaya a gaban shari'a ba.


“Kun dai ji an faɗa, ‘Kada ka yi zina.’


“Har wa yau dai kun ji an faɗa wa mutanen dā, ‘Kada ka rantse a kan ƙarya, sai dai ka cika wa'adin da ka ɗaukar wa Ubangiji.’


“Kun dai ji an faɗa, ‘Sakayyar ido, ido ne, sakayyar haƙori kuma haƙori ne.’


“Kun dai ji an faɗa, ‘Ka so ɗan'uwanka, ka ƙi magabcinka.’


“Sai ku naɗa alƙalai da shugabanni domin garuruwanku waɗanda Ubangiji Allahnku ya ba ku bisa ga kabilanku. Sai su yi wa jama'a shari'a da adalci.


“ ‘Kada ka yi kisankai.


Kowa da yake ƙin dan'uwansa, mai kisankai ne. Ƙun kuwa sani ba mai kisankan da yake da rai madawwami a zauna tare da shi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan