Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 5:13 - Littafi Mai Tsarki

13 “Ku ne gishirin duniya. Amma in gishiri ya sāne, da me za a daɗaɗa shi? Ba shi da sauran amfani, sai dai a zubar, mutane kuma su tattake.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

13 “Ku ne gishirin duniya, amma in gishiri ya rabu da daɗin ɗanɗanonsa, yaya za a sāke mai da daɗin ɗanɗanonsa? Ba shi da sauran amfani, sai dai a zubar da shi mutane kuma su tattaka.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 5:13
8 Iomraidhean Croise  

Amma wane ne zai iya cin abinci ba gishiri? Akwai daɗin ɗanɗano ga farin ruwan ƙwai?


Sai a sa gishiri a kowace hadaya ta gari, kada a rasa sa gishirin alkawarin Allah a hadaya ta gari. A sa gishiri a dukan hadayu.


A kullum maganarku ta zama mai ƙayatarwa, mai daɗin ji, domin ku san irin amsar da ta dace ku ba kowa.


To mutumin da ya raina Ɗan Allah, ya kuma tozarta jinin nan na tabbatar alkawari, wanda aka tsarkake shi da shi, har ya wulakanta Ruhun alheri, wane irin hukunci mafi tsanani kuke tsammani ya cancanta fiye da wancan?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan