Mattiyu 28:14 - Littafi Mai Tsarki14 In kuwa labarin nan ya kai ga kunnen mai mulki, mā rarrashe shi, mu tsare ku daga wahala.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202014 In wannan labari ya kai kunnen gwamna, za mu lallashe shi, mu kuma kāre ku daga duk wata wahala.” Faic an caibideil |