Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 28:1 - Littafi Mai Tsarki

1 To, bayan Asabar, da asussuba a ranar farko ta mako, sai Maryamu Magadaliya da ɗaya Maryamun, suka je ganin kabarin.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 Bayan ranar Asabbaci, da sassafe, a ranar farko ta mako, Maryamu Magdalin tare da ɗaya Maryamun, suka je don su ga kabarin.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 28:1
9 Iomraidhean Croise  

Gari na wayewa, sai sarki ya tashi, ya tafi da gaggawa wurin kogon zakoki.


A cikinsu da Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu da Yusufu, da kuma uwar 'ya'yan Zabadi.


Maryamu Magadaliya da ɗaya Maryamun suna nan zaune a gaban kabarin.


Sai suka koma, suka shirya kayan ƙanshi da man shafawa. Ran Asabar kuwa, sai suka huta bisa ga umarni.


A ranar farko ta mako kuwa, da asussuba, suka je wurin kabarin da kayan ƙanshi da suka shirya.


Har wa yau kuma, waɗansu mata na cikinmu, sun ba mu al'ajabi. Don sun je kabarin da sassafe,


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan