Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 27:7 - Littafi Mai Tsarki

7 Sai suka yi shawara, suka sayi filin maginin tukwane da kuɗin don makabartar baƙi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Saboda haka, sai suka yanke shawara su yi amfani da kuɗin suka sayi filin mai yin tukwane, saboda binne baƙi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 27:7
2 Iomraidhean Croise  

Amma manyan firistoci suka tsince kuɗin suka ce, “Bai halatta mu zuba su a Baitulmalin Haikali ba, don kuɗin ladan kisankai ne.”


Don haka, har ya zuwa yau, ana kiran filin nan filin jini.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan