Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 27:65 - Littafi Mai Tsarki

65 Sai Bilatus ya ce musu, “Shi ke nan, ku ɗebi soja, ku je ku tsare shi iyakar ƙoƙarinku.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

65 Sai Bilatus ya ce, “Shi ke nan, ku ɗebi soja, ku je ku tsare kabarin iya ƙoƙarinku.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 27:65
5 Iomraidhean Croise  

Hasalar mutane ba ta ƙara kome, sai dai ta ƙara maka yabo. Waɗanda suka tsira daga yaƙe-yaƙe za su kiyaye idodinka.


Hikima, da haziƙanci, da basira, ba kome suke ba gāba da Ubangiji.


Saboda haka sai ka yi umarni a tsare kabarin nan sosai har rana ta uku, kada almajiransa su sace shi, sa'an nan su ce wa mutane wai ya tashi daga matattu. Yaudarar ƙarshe za ta fi ta farkon muni ke nan.”


Sai suka tafi suka tsare kabarin, suka buga wa dutsen nan hatimi, suka kuma sa sojan tsaro.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan