Mattiyu 27:58 - Littafi Mai Tsarki58 Ya je wurin Bilatus ya roƙa a ba shi jikin Yesu. Sai Bilatus ya yi umarni a ba shi. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202058 Ya je wurin Bilatus, ya roƙe shi yă ba shi jikin Yesu. Sai Bilatus ya umarta a ba shi. Faic an caibideil |