Mattiyu 27:55 - Littafi Mai Tsarki55 Akwai kuma waɗansu mata da yawa a can suna hange daga nesa, waɗanda suka biyo Yesu tun daga ƙasar Galili, suna yi masa hidima. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202055 Akwai mata da yawa a can, suna kallo daga nesa. Sun bi Yesu tun daga Galili, suna masa hidima. Faic an caibideil |