Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 27:47 - Littafi Mai Tsarki

47 Da waɗansu na tsaitsayen suka ji haka, sai suka ce, “Mutumin nan na kiran Iliya ne.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

47 Sa’ad da waɗanda suke tsattsaye a wurin suka ji haka, sai suka ce, “Yana kiran Iliya.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 27:47
5 Iomraidhean Croise  

“Ga shi, zan aiko muku da annabi Iliya kafin babbar ranan nan mai banrazana ta Ubangiji ta zo.


In kuma za ku karɓa, shi ne Iliya da dā ma zai zo.


Wajen ƙarfe uku kuma sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Eloi, Eloi, lama sabaktāni?” Wato, “Ya Allahna, ya Allahna, don me ka yashe ni?”


Sai nan da nan ɗaya daga cikinsu ya yiwo gudu, ya ɗauko soso ya jiƙa shi da ruwan tsami, ya soka a sanda, ya miƙa masa yă sha.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan