Mattiyu 27:4 - Littafi Mai Tsarki4 ya ce, “Na yi zunubi da na ba da marar laifi a kashe shi.” Suka ce, “Ina ruwanmu? Kai ka jiyo!” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20204 Ya ce, “Na yi zunubi da na ci amanar marar laifi.” Suka ce masa, “Ina ruwanmu da wannan? Wannan dai ruwanka ne.” Faic an caibideil |