Mattiyu 27:37 - Littafi Mai Tsarki37 A daidai kansa aka kafa sanarwar laifinsa cewa, “Wannan shi ne Yesu, Sarkin Yahudawa.” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202037 Bisa da kansa kuwa, an kafa rubutun zargin da aka yi masa, da ya ce, Wannan shi ne Yesu Sarkin Yahudawa. Faic an caibideil |