Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 27:15 - Littafi Mai Tsarki

15 To, a lokacin idi kuwa mai mulki ya saba sakar wa jama'a kowane ɗaurarre guda da suka so.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

15 A wannan irin Biki, gwamna yana da wata al’ada, ta sakin ɗan kurkuku guda wanda taron suka zaɓa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 27:15
11 Iomraidhean Croise  

Amma suka ce, “Ba dai a lokacin idi ba, don kada jama'a su yi hargitsi.”


A lokacin kuwa da wani shahararren ɗan sarƙa, mai suna Barabbas.


Saboda haka, zan yi masa bulala in sake shi.”


[A lokacin idi kuwa lalle ne ya sakar musu ɗaurarre guda.]


Amma duk suka ɗauki ihu gaba ɗaya, suna cewa, “A yi da wannan ɗin, a sakar mana Barabbas!”


Bitrus kuwa ya tsaya a bakin ƙofa daga waje. Sai ɗaya almajirin da yake sananne ga babban firist ya fita, ya yi magana da wadda take jiran ƙofa, sa'an nan ya shigo da Bitrus.


Sa'an nan ya bāshe shi gare su su gicciye shi.


Amma bayan shekara biyu sai Borkiyas Festas ya gāji Filikus. Filikus kuwa don neman farin jini a wurin Yahudawa, ya bar Bulus a ɗaure.


Festas kuwa don neman farin jini wurin Yahudawa, ya amsa ya ce wa Bulus, “Ka yarda ka je Urushalima a yi maka shari'a a can a kan waɗannan abubuwa a gabana?”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan