Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 27:14 - Littafi Mai Tsarki

14 Amma bai ba shi wata amsa, ko da ta kalma ɗaya ba, har mai mulki ya yi mamaki ƙwarai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Amma Yesu bai ce uffam game da ko ɗaya daga cikin zargin da suka yi masa ba. Har gwamna ya yi mamaki ƙwarai.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 27:14
10 Iomraidhean Croise  

Raina abin damuwa ne ga mutane da yawa, Amma kai ne kāriyata mai ƙarfi.


Ga ni tare da 'ya'yan da Ubangiji ya ba ni. Ubangiji Mai Runduna, wanda kursiyinsa a kan Dutsen Sihiyona yake, ya maishe mu rayayyen jawabi ga jama'ar Isra'ila.


Ka ji, ya Yoshuwa, babban firist, kai da abokanka da suke zaune gabanka, ku alama ce mai kyau. Ga shi, zan kawo bawana mai suna Reshe.


Amma Yesu na shiru. Sai babban firist ya ce masa, “Na gama ka da Allah Rayayye, ka faɗa mana ko kai ne Almasihu, Ɗan Allah.”


Amma da manyan firistoci da shugabanni suka kai ƙararrakinsa, bai ce kome ba.


Sai Bilatus ya ce masa, “Ba ka ji yawan maganganun da suke ba da shaida a kanka ba?”


Yesu dai har yanzu bai yi wata magana ba, har Bilatus ya yi mamaki.


Sai ya yi ta masa tambayoyi da yawa, amma bai amsa masa da kome ba.


Ya sāke shiga fāda, ya ce wa Yesu, “Daga ina kake?” Amma Yesu bai amsa masa ba.


Don a ganina, Allah ya bayyana mu, mu manzanni, koma bayan duka ne, kamar waɗanda mutuwa yake jewa a kansu, don mun zama abin nuni ga duniya, da mala'iku duk da mutane.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan