Mattiyu 27:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Bilatus ya ce masa, “Ba ka ji yawan maganganun da suke ba da shaida a kanka ba?” Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202013 Sai Bilatus ya tambaye shi ya ce, “Ba ka jin shaidar da suke kawowa a kanka?” Faic an caibideil |