Mattiyu 27:1 - Littafi Mai Tsarki1 Da gari ya waye sai duk manyan firistoci da shugabannin jama'a suka yi shawara a kan Yesu su kashe shi. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20201 Da wayewar gari, sai dukan manyan firistoci da dattawan mutane suka yanke shawara su kashe Yesu. Faic an caibideil |