Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:8 - Littafi Mai Tsarki

8 Amma da almajiran suka ga haka, sai suka ji haushi suka ce, “Wannan almubazzaranci fa!

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Sa’ad da almajiransa suka ga wannan, sai suka yi fushi. Suka ce, “Wannan almubazzaranci fa!

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:8
12 Iomraidhean Croise  

Fir'auna kuwa ya ce musu, “Ku ragwaye ne ƙwarai, shi ya sa kuke cewa a bar ku ku tafi, ku miƙa wa Ubangiji hadaya.


Na gane dalilin da ya sa mutane suke aiki ƙwarai don su ci nasara, so suke su fi kowa samu. Wannan ma aikin banza ne harbin iska kawai.


Kuna ce wa kanku, “Mun ƙosa keɓaɓɓun kwanakin nan su wuce, Mu sami damar yin kasuwancinmu. Yaushe Asabar ɗin za ta ƙare ne? Ko mā sami damar kai hatsinmu kasuwa, Mu sayar musu da tsada, Mu yi awo da ma'aunin zalunci, Mu daidaita ma'auni yadda za mu cuci mai saya?


Kuka kuma ce, ‘Mun gaji da wannan irin abu fa!’ Kuna hura mini hanci. Kukan kawo satacciyar dabba, ko gurguwa ko marar lafiya, ku yi mini hadaya da ita! Kuna tsammani zan karɓi wannan daga gare ku?


Da almajiran nan goma suka ji haka, sai suka ji haushin 'yan'uwan nan biyu.


sai wata mace ta zo wurinsa da wani ɗan tandu na man ƙanshi mai tsadar gaske, ta tsiyaye masa a kā, a lokacin da yake cin abinci.


Da ma an sayar da man nan kuɗi mai yawa, an ba gajiyayyu!”


Waɗansu kuwa da suka ji haushi, suka ce wa juna, “Mene ne na ɓata mai haka?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan