Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:71 - Littafi Mai Tsarki

71 Da ya fito zaure, sai wata baranya kuma ta gan shi, ta ce wa waɗanda suke tsaitsaye a wurin, “Ai, mutumin nan tare yake da Yesu Banazare!”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

71 Sa’an nan ya fito zuwa hanyar shiga, inda wata yarinya kuma ta gan shi, ta ce wa mutanen da suke can, “Wannan mutum ma yana tare da Yesu Banazare.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:71
6 Iomraidhean Croise  

Sai ya je ya zauna a wani gari wai shi Nazarat, domin a cika faɗar annabawa cewa, “Za a kira shi Banazare.”


Amma ya musa a gabansu duka ya ce, “Ni ban san abin da kike nufi ba.”


Sai ya sāke musawa har da rantsuwa ya ce, “Ban ma san mutumin nan ba.”


Bayan ɗan lokaci kaɗan kuma, sai wani ya gan shi, ya ce, “Kai ma, ai, ɗayansu ne.” Amma Bitrus ya ce, “Ya mutum, ba haka ba ne.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan