Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:7 - Littafi Mai Tsarki

7 sai wata mace ta zo wurinsa da wani ɗan tandu na man ƙanshi mai tsadar gaske, ta tsiyaye masa a kā, a lokacin da yake cin abinci.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 wata mace ta zo wurinsa da wani ɗan tulun alabasta na turaren mai tsada sosai, wanda ta zuba a kansa a lokacin da yake cin abinci.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:7
12 Iomraidhean Croise  

Elisha kuwa ya kirawo ɗaya daga cikin annabawa matasa, ya ce masa, “Ka sha ɗamara, ka ɗauki wannan kurtun mai, ka tafi Ramot-gileyad.


Yana kama da man zaitun mai daraja, Wanda yake naso daga bisa kan Haruna zuwa gemunsa, Har zuwa wuyan riganunsa.


Matattun ƙudaje sukan sa man ƙanshi ya yi wari, haka nan wauta kaɗan takan ɓata hikima da daraja.


Ka yi farin ciki da fara'a kullum.


Akwai ƙanshi kuma kewaye da kai, Jin amon sunanka yana tunasar da ni. Ba wata matar da za ta ƙi ƙaunarka.


Kun tafi wurin Molek da mai, da turare iri iri da kuka riɓaɓɓanya. Kun aika jakadunku can nesa, kun aike su su gangara, har zuwa lahira.


Amma da almajiran suka ga haka, sai suka ji haushi suka ce, “Wannan almubazzaranci fa!


Yesu yana Betanya a gidan Saminu kuturu, yana cin abinci ke nan, sai ga wata mace ta zo da wani ɗan tulu na man ƙanshi na nardi tsantsa, mai tsadar gaske. Sai ta fasa ulun, ta tsiyaye masa man a kā.


Ba ka shafa mini mai a ka ba, amma ita ta shafa man ƙanshi a ƙafafuna.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan