Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:62 - Littafi Mai Tsarki

62 Sai babban firist ya miƙe ya ce, “Ba ka da wata amsa? Shaidar da mutanen nan suke yi a kanka fa?”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

62 Sa’an nan babban firist ya miƙe tsaye, ya ce wa Yesu, “Ba ka da wata amsa? Shaidar da mutanen nan suke yi a kanka fa?”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:62
7 Iomraidhean Croise  

suka ce, “Wannan ya ce, wai zai iya rushe Haikalin nan na Allah, ya kuma gina shi a cikin kwana uku.”


Amma Yesu na shiru. Sai babban firist ya ce masa, “Na gama ka da Allah Rayayye, ka faɗa mana ko kai ne Almasihu, Ɗan Allah.”


Sai babban firist ya miƙe a tsakiyarsu ya tambayi Yesu ya ce, “Ba ka da wata amsa? Shaidar da mutanen nan suke yi a kanka fa?”


Sai ya yi ta masa tambayoyi da yawa, amma bai amsa masa da kome ba.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan