6 To, sa'ad da Yesu yake Betanya a gidan Saminu kuturu,
6 Yayinda Yesu yake a Betani, a gidan wani mutumin da ake kira Siman Kuturu,
Sai ya bar su, ya fita daga birnin, ya tafi Betanya, ya sauka a can.
Kashegari da suka tashi daga Betanya, ya ji yunwa.