Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mattiyu 26:59 - Littafi Mai Tsarki

59 To, sai manyan firistoci da 'yan majalisa duka suka nemi shaidar zur da za a yi wa Yesu don su sami dama su kashe shi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

59 Sai manyan firistoci da ’yan majalisa duka suka yi ta neman shaidar ƙarya a kan Yesu, don su sami dama su kashe shi.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mattiyu 26:59
12 Iomraidhean Croise  

Kada ka bar ni a hannun magabtana, Waɗanda suke fāɗa mini da ƙarairayi da kurari.


Mutumin da yakan faɗi ƙarairayi a kan maƙwabcinsa, shi kamar kakkaifan takobi ne, ko kulki, ko kibiya mai tsini.


Amma ni ina gaya muku, kowa yake fushi da ɗan'uwansa ma, za a hukunta shi. Kowa ya ce da ɗan'uwansa wawa, za a kai shi gaban majalisa. Kowa kuma ya ce, ‘Kai wofi!’ hakkinsa shiga Gidan Wuta.


Sai babban firist ya tuhumi Yesu a kan almajiransa da kuma koyarwa tasa.


Don me kake tuhumata? Tuhumi waɗanda suka saurare ni a kan abin da na faɗa musu, ai, sun san abin da na faɗa.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan