Mattiyu 26:57 - Littafi Mai Tsarki57 Sai waɗanda suka kama Yesu suka tafi da shi wurin Kayafa, babban firist, inda malaman Attaura da shugabanni suke tare. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202057 Waɗanda suka kama Yesu kuwa suka kai shi wurin Kayifas, babban firist, inda malaman dokoki da dattawa suka taru. Faic an caibideil |