Mattiyu 26:52 - Littafi Mai Tsarki52 Sai Yesu ya ce masa, “Mai da takobinka kube. Duk wanda ya zare takobi, takobi ne ajalinsa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202052 Sai Yesu ya ce, masa, “Mai da takobinka kube, gama duk masu zare takobi, a takobi za su mutu. Faic an caibideil |